iqna

IQNA

manema labarai
IQNA - A matsayinta na hedkwatar al'adun duniyar musulmi a shekarar 2024, babban birnin kasar Magrib zai halarci shirye-shirye da shirye-shirye na al'adu da ilimi da fasaha.
Lambar Labari: 3490550    Ranar Watsawa : 2024/01/28

Washington (IQNA) Kungiyoyin musulmi da dama na Amurka sun sanar da cewa ba za su zabe shi ba a zabe mai zuwa domin nuna adawa da manufofin gwamnatin Biden na cikin gida da waje.
Lambar Labari: 3490084    Ranar Watsawa : 2023/11/02

Tehran (IQNA) Taron tunawa da kisan gillar da aka yi wa 'yan Aljeriya 4000 da sojojin Faransa suka yi a karni na 19.
Lambar Labari: 3486439    Ranar Watsawa : 2021/10/17

Tehran (IQNA) Taliban ta ce za ta mutunta tare da girmama dukkanin akidu na addini na dukkanin al’ummar kasar Afghanistan.
Lambar Labari: 3486215    Ranar Watsawa : 2021/08/18

Tehran (IQNA) kotun kare kundin tsarin mulki a kasar Austria ta bayyana dokar hana ‘yan makaranta saka hijabi ko lullubi a makarantu da cewa ta saba wa doka.
Lambar Labari: 3485454    Ranar Watsawa : 2020/12/12

Tehran (IQNA) Kafofin yada labaran Isra’ila sun ce yarima mai jiran gadon Saudiyya ne ya yi tasiri kan Morocco domin ta kulla alaka da Isra’ila.
Lambar Labari: 3485453    Ranar Watsawa : 2020/12/12

Tehran (IQNA) Ilhan Umar ‘yar majalisar dokokin Amurka musulma ta bayyana shugaban Amurka Donald Trump a matsayin mutum mai tsananin nuna wariya a tsakanin al’umma.
Lambar Labari: 3485208    Ranar Watsawa : 2020/09/22

Bangaren kasa da kasa, mabiya mazhabar iyalan gidan manzon Allah mazauna biranan Birmingham da Landan Luton sun yi tattaki a birnin Bradford.
Lambar Labari: 3480948    Ranar Watsawa : 2016/11/17